Compare with 1 courses

Sell Like a Pro: Mastering Marketing Fundamentals

Sell Like a Pro: Mastering Marketing Fundamentals

₦17900

Sirrorin talla da kasuwanci.

Learn more
Has discount
Expiry period Lifetime
Made in Hausa
Last updated at Tue Jun 2025
Level
Beginner
Total lectures 0
Total quizzes 0
Total duration Hours
Total enrolment 0
Number of reviews 0
Avg rating
Short description Sirrorin talla da kasuwanci.
Outcomes
  • Fahimtar yadda ake jan hankalin abokan ciniki ta hanyar tallace-tallace masu kayatarwa.
  • Kwarewa wajen gina sakonni masu tasiri a kasuwanci.
  • Ilimi kan dabarun bunkasa ciniki da ci gaban kasuwanci.
  • Hanyoyin kula da abokan ciniki da tabbatar da gamsuwarsu.
  • Sanin yadda ake amfani da kafofin sadarwa don kara shahara da tasirin kasuwanci.
Requirements
  • Za ka bukaci kwamfuta, laptop, ko waya mai kyau don kallon bidiyo da yin aiki.
  • Don samun damar shiga abubuwan karatun cikin sauki, ana bukatar internet mai kyau.
  • Takarda Don rubuta mahimman bayanai da dabaru yayin karatun.
  • Ka kasance da sha’awar koyo da aiwatarwa domin samun nasara cikin wannan fanni.